Muhammadu Attahiru I

Muhammadu Attahiru I
Sultan na Sokoto

Rayuwa
Haihuwa 19 century
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1903
Ƴan uwa
Mahaifi Ahmadu Atiku
Sana'a

Muhammadu Attahiru I (ya mutu a shekara ta 1903) shi ne Sarki na goma sha biyu a masarautar ta Sakkwato daga Oktoban shekarar 1902 har zuwa 15 ga Maris ɗin shekarar 1903. Shi ne Sarkin Musulmi na ƙarshe mai zaman kansa kafin Turawan Mulkin Mallaka suka mamaye suka kafa Mulkin Mallaka .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne